0 580

Jinin Jiki Na Complete Hausa Novel.

“Nan da nan fa hnkl na ya tashi Bana iya cin koda abincin kirki ga wani uban rama Dana yi duk na lallace ga yawan tunani iri2 kullum addua’ata bai wuci Allah yadawo da ya salman Ba amma shiru shiru bai dawo Ba”
“An sa ranar biki wata daya har ya kawo ana saura kwana hudu daurin aure nan fah na soma tunanin gudo wa daga gidan hkn yasa watarana ana jibi daurin aure mijin da zasu auranmun ya zo dazai tafi yaban makudan kudi nan nayanke  shawaran guduwa a Daren'”
“A Daren na sulale na bar gidan asuba ta gari yasameni a Tasha’n bauchi da gari yayi haske na sami motan da xai zo abuja na shiga nan muka daga sai birnin tarayya'”
 “Tun ina cikin motan nake tunanin inda za ni gashi ban san ko inaba can na tuna Ashe ina tafiya da foton ya salman na kudiri niyyan pic’n zan ta nunawa ko Allah xai samesa “
” tafiya mukayi mai Dan tsawo muka isa nan muka sauka tundaga  tashan na fara nuna photon amma Ba Wanda ya sansa wasuma kallon mahauciya suke mun hk na yi ta tafiya duk Wanda na gamu da shi a hanya sai na nuna masa photon amma amsa daya yane shine *bamusan saba* ina cikin tafiyan na gaji ga yunwa na addabana na soma jin jiri ga idanuwana na ganin dishe dishe na xo tsallaka kwalta ban Ankara Ba naji an bugeni daga nan kuma mai ya faru daniba sai farkawana da ganina a gadon asibiti har kawo yanxu kenan”

Domin karanta Cikakken wannan Littafi sai Ku shiga nan Kasa Domin Downloading nashi.

WhatsApp: 08161892123

https://arewarulers.com/sitemap.xml

Leave A Reply

Your email address will not be published.