A Yau Ne Rahama Sadau Ke Bikin Samun Mabiya Miliyon Daya (1) a Shafin Ta Na Instagram

0 397

A Yau Ne Rahama Sadau Ke Bikin Samun Mabiya Miliyon Daya (1) a Shafin Ta Na Instagram, wanda wannan Shine Karo Na Farko Da Wani Jarumi A Masana’antar “KannyWood” ya taba Samun Adadin Wannan Mabiya A SAhafin Sa Na Instagram, wanda Shi Kanshi Sarki a KannyWood Din Wato “Ali Nuhu” Yana da Mabiya “Dubu Dari Takwas Da Arba’in Da Biyu ne (842K) To Hakan Yana Mufin “Rahama Sadau” Tafi Ko wanne Jarumi “Masoya” kenan a Masana’antar “KannyWood” wannan abu dai sai dai muce Allah Ya Karo Masoya…

https://instagram.com/rahamasadau?utm_source=ig_profile_share&igshid=1to14yyylnxfu

 

Leave A Reply

Your email address will not be published.