Abun Sirri Ne Complete Hausa Novel

0 4,529

Abun Sirri Ne Complete Hausa Novel.

Parking tayi adaidai lokacin da wata motar ta paka a kusa da ita acikin farfajiyar wani matsakaicin gida mai kama da guest house, kusan atare suka fito daga motarsu. Kallo d’aya zaka musu ka gano irin manyan mata ‘yan bokon nan ne, murmushi suka sakar ma juna sannan suka nufi ‘kofar da zai sada su da asalin cikin gidan.
Ajiye handbags nasu sukayi gami da zama a kujera na zaman mutum biyu. Farar ce ta fara magana “Hajiya Rahma, yau dai nasha mamaki”
Haj. Rahma tace “Me ya baki mamaki har haka Haj. Hafsat?”
“Ya akayi yau muka iso lokaci daya bayan kusan kullum sai na jiraki kusan minti talatin kafin kizo?, ko yaran basunan ne?”, cewar Hajiya Hafsat
Dariya Haj. Rahma tayi sai tace “Wallahi yau wani dabara na tsiro, inaga kuma da hakan zan dinga fakewa daga yau tunda y’ay’an nawa basu ta’ba barina nasha iska”
Domin karanta Cikakken wannan Littafi sai Ku shiga nan Kasa Domin Downloading nashi.

WhatsApp: 08161892123
https://arewarulers.com/sitemap.xml

Leave A Reply

Your email address will not be published.