Ado Gwanja Da Matarshi: Ina Alfahari Da Wannan Kyautar Da Allah Yamin

0 136

Tauraron mawakin mata kuma jarumin fina-finan Hausa, Ado Isa Gwanja kenan a wannan hoton shi da matarshi, ya bayyana cewa yana Alfahari da wannan kyauta da Allah ya mai.

Leave A Reply

Your email address will not be published.