Allah Yayiwa Mahaifin Jarumi Dan Auta Rasuwa

0 266
Jaruma kuma fitaccen dan wasan barkwanci na camama wato Ibrahin Dan Auta ya rasa mahaifinsa jiya lahadi 21/October/2018.
Da haka shafin mu yake mika sakon ta,aziyyah zuwa ga Dan Auta Allah yaji kansa yasa ya huta.
Allah ya albarkaci zuri,ar daya bari yasa Aljannace makoma a gareshi.

Leave A Reply

Your email address will not be published.