Ambaliyar Ruwa Tayi Sanadiyyar Rasa Mutane 13, da Muhalli 17,000 a Kasa Nijar

0 156

Ambaliyar Ruwa Tayi Sanadiyyar Rasa Mutane 13, da Muhalli 17,000 a Kasa Nijar.

Sanarwar ta ce a ranar 18 ga watan na Yulin da muke ciki ne ruwan saman da aka sharara kamar da bakin kwatrya ya hadassa asarar rayuka da ta dukiyoyi a wasu yankunan kasar. An kiyasta cewa fadin kasar noma kimanin 400 ta lalace sannan dabbobi 24,000 ne suka mutu a sakamakon ambaliyar. BBC ta rawaito cewa, a tsakiyar watan da ya gabata ne majalisar dinkin Duniya ta yi hasashen cewa akwai yiwuwar kasar Jamhuriyar Nijar zata fuskanci ambaliyar ruwan da ka iya shafar a kalla mutum 170,000 a jihohin Dosso da Niamey, inda kogin Nijar ya ratsa. Read more: https://hausa.naija.ng/1182044-ambaliyar-ruwa-tayi-sanadin-mutuwar-mutune-13-muhalli-17000-sun-salwanta-a-nijar.html#1182044

Sanarwar ta ce a ranar 18 ga watan na Yulin da muke ciki ne ruwan saman da aka sharara kamar da bakin kwatrya ya hadassa asarar rayuka da ta dukiyoyi a wasu yankunan kasar. An kiyasta cewa fadin kasar noma kimanin 400 ta lalace sannan dabbobi 24,000 ne suka mutu a sakamakon ambaliyar. BBC ta rawaito cewa, a tsakiyar watan da ya gabata ne majalisar dinkin Duniya ta yi hasashen cewa akwai yiwuwar kasar Jamhuriyar Nijar zata fuskanci ambaliyar ruwan da ka iya shafar a kalla mu Read more: https://hausa.naija.ng/1182044-ambaliyar-ruwa-tayi-sanadin-mutuwar-mutune-13-muhalli-17000-sun-salwanta-a-nijar.html#1182044
Sanarwar ta ce a ranar 18 ga watan na Yulin da muke ciki ne ruwan saman da aka sharara kamar da bakin kwatrya ya hadassa asarar rayuka da ta dukiyoyi a wasu yankunan kasar. An kiyasta cewa fadin kasar noma kimanin 400 ta lalace sannan dabbobi 24,000 ne suka mutu a sakamakon ambaliyar. BBC ta rawaito cewa, a tsakiyar watan da ya gabata ne majalisar dinkin Duniya ta yi hasashen cewa akwai yiwuwar kasar Jamhuriyar Nijar zata fuskanci ambaliyar ruwan da ka iya shafar a kalla mutum 170,000 a jihohin Dosso da Niamey, inda kogin Nijar ya ratsa. Read more: https://hausa.naija.ng/1182044-ambaliyar-ruwa-tayi-sanadin-mutuwar-mutune-13-muhalli-17000-sun-salwanta-a-nijar.html#1182044

Sanarwar ta ce a ranar 18 ga watan na Yulin da muke ciki ne ruwan saman da aka sharara kamar da bakin kwatrya ya hadassa asarar rayuka da ta dukiyoyi a wasu yankunan kasar. An kiyasta cewa fadin kasar noma kimanin 400 ta lalace sannan dabbobi 24,000 ne suka mutu a sakamakon ambaliyar. BBC ta rawaito cewa, a tsakiyar watan da ya gabata ne majalisar dinkin Duniya ta yi hasashen cewa akwai yiwuwar kasar Jamhuriyar Nijar zata fuskanci ambaliyar ruwan da ka iya shafar a kalla mutum 170,000 a jihohin Dosso da Niamey, inda kogin Nijar ya ratsa. Read more: https://hausa.naija.ng/1182044-ambaliyar-ruwa-tayi-sanadin-mutuwar-mutune-13-muhalli-17000-sun-salwanta-a-nijar.html#1182044

Sanarwar ta ce a ranar 18 ga watan na Yulin da muke ciki ne ruwan saman da aka sharara kamar da bakin kwatrya ya hadassa asarar rayuka da ta dukiyoyi a wasu yankunan kasar. An kiyasta cewa fadin kasar noma kimanin 400 ta lalace sannan dabbobi 24,000 ne suka mutu a sakamakon ambaliyar. BBC ta rawaito cewa, a tsakiyar watan da ya gabata ne majalisar dinkin Duniya ta yi hasashen cewa akwai yiwuwar kasar Jamhuriyar Nijar zata fuskanci ambaliyar ruwan da ka iya shafar a kalla mutum 170,000 a jihohin Dosso da Niamey, inda kogin Nijar ya ratsa. Read more: https://hausa.naija.ng/1182044-ambaliyar-ruwa-tayi-sanadin-mutuwar-mutune-13-muhalli-17000-sun-salwanta-a-nijar.html#1182044
Sanarwar ta ce a ranar 18 ga watan na Yulin da muke ciki ne ruwan saman da aka sharara kamar da bakin kwatrya ya hadassa asarar rayuka da ta dukiyoyi a wasu yankunan kasar. An kiyasta cewa fadin kasar noma kimanin 400 ta lalace sannan dabbobi 24,000 ne suka mutu a sakamakon ambaliyar. BBC ta rawaito cewa, a tsakiyar watan da ya gabata ne majalisar dinkin Duniya ta yi hasashen cewa akwai yiwuwar kasar Jamhuriyar Nijar zata fuskanci ambaliyar ruwan da ka iya shafar a kalla mutum 170,000 a jihohin Dosso da Niamey, inda kogin Nijar ya ratsa. Read more: https://hausa.naija.ng/1182044-ambaliyar-ruwa-tayi-sanadin-mutuwar-mutune-13-muhalli-17000-sun-salwanta-a-nijar.html#1182044
https://arewarulers.com/sitemap.xml

Leave A Reply

Your email address will not be published.