ArewaKutashi – Mansurah Isah Matar Sani Danja Ta Bada Kyautar Dubu Hamsin 50,000 Domin Cigaba Matasan Arewa

ArewaKutashi

0 420

Tsohuwar Jarumar KannyWood wato “Mansurah Isah” Kuma “Mata” Ga Babban Mawakin Arewacin Nijeriya,Haka zalika Jarumi A Masana’antar KannyWood Wato “Sani DanJa” Ta Bada Kyautar Dubu Hamshin (50,000) Domin Cigaban Matasan Arewa, Yayin “Award” din da “ArewaKutashi” Ta Gabatar Ranar Asabar10-11-2018 a Tourism Camp.

Kalli Video din nan…

Leave A Reply

Your email address will not be published.