Audio: Adam A Zango -Yabon Annabi (Kasida)

0 1,151

Sabuwar wakar Adam a zango mai suna ” Shugaba Sonka Nake ” wannan wakar ta yabon fiyayyen Halitta ce annabi Muhd (s.A.w) domin nuna soyayyarsa gareshi.

Kuna ina masoya Manzon Allah, zango yace shima ba za’a barshi a bayaba wajan begen Annabinmu wanda akayi duniyar domin shi.

Kawai ku daukota domin saurarenta kuji wane irin yabo yayi masa.

Allah kasa muga Annabinmu kafin mutuwarmu.

Leave A Reply

Your email address will not be published.