Audio: Magana Jari Ta Biyu 1
Wannan littafi, Magana Jari 2, yana cikin littattafai guda uku da Alhaji Abubakar Imam ya rubuta a cikin wata shida na zamansa a Zariya a shekarar 1936. Dalilin zabo shi kuwa ya rubuta wadannan littattafai shi ne ya shiga wata gasa ta rubutun littafi a shekarar 1933 ya kuma ci nasara da littafinsa na farko ‘Ruwan Bagaja’.
Ku cigaba da Ziyartar Wannan Shafi Namu www.arewarulers.com , domin Samun Cigaba Wannan Littafi dama wasu sauran dadadan littatafai…