AUDIO + VIDEO + LYRICS: K One Ft Mubson Zamani – Sanyi

0 8,144

LYRICS

Track – SANYI NA KE JI
Artist – K ONE x MUBSON

INTRO
(phone call between K One and Mubson Zamanee)
*Mubson Zamanee…. Brother
*K One… Eh mana… Listen…. Gani Nan… Mai Wanka Da Faro Neh…

pre-hook
[K One]
*Sanyi sanyi sanyi pa na ke ji
*Sanyi sanyi sanyi pa na ke ji
Sanyi sanyi sanyi pa na ke ji
*Sanyi sanyi sanyi pa na ke ji

Hook
[Mubson]
*Ya kamani… Ya kamani… Ya kamani… Ya kamani.. Ya kamani… Ya kamani… Ya kamani… Ya kamani..

LYRICS

Track – SANYI NA KE JI
Artist – K ONE x MUBSON

INTRO
(phone call between K One and Mubson Zamanee)
*Mubson Zamanee…. Brother
*K One… Eh mana… Listen…. Gani Nan… Mai Wanka Da Faro Neh…

pre-hook
[K One]
*Sanyi sanyi sanyi pa na ke ji
*Sanyi sanyi sanyi pa na ke ji
Sanyi sanyi sanyi pa na ke ji
*Sanyi sanyi sanyi pa na ke ji

Hook
[Mubson]
*Ya kamani… Ya kamani… Ya kamani… Ya kamani.. Ya kamani… Ya kamani… Ya kamani… Ya kamani..

Bridge
[K One]
*Sanyi sanyi (eh mana)
*Sanyi sanyi (eh mana)

Verse 1
[K One]
*Ni fa Mubson Ina ganin ma na dena alwala
*Ba wani malami da yache ae taimama
*dan wallahi jiya da ido na naga jaura
*a kofar gidan mu a kusa dani ta zauna
[Mubson]
*ai blaq Waxeery abin fa yachi tira
*ni Ina ganin kamar fita ma Zan hakura
*wai sanyin nan ko dai ni kadai ya kewa takura
*dazu ma kuka nayi hawayen ya zama kankara
[K One]
*duba ka gani riga dari che a jiki na
*ji na ke kamar an kunna AC a chiki na
*sati hudu kenan yanzu rabo na da wanka
*bargo na shiga amma kamar an kunna fanka

pre-hook
[K One]
*Sanyi sanyi sanyi pa na ke ji
*Sanyi sanyi sanyi pa na ke ji
Sanyi sanyi sanyi pa na ke ji
*Sanyi sanyi sanyi pa na ke ji

Hook
[Mubson]
*Ya kamani… Ya kamani… Ya kamani… Ya kamani.. Ya kamani… Ya kamani… Ya kamani… Ya kamani..

Bridge
[K One]
*Sanyi sanyi (eh mana)
*Sanyi sanyi (eh mana

Verse 2
[Mubson]
*Killometer dubu nayi gudu amma bana gumi
*Har wuta nake shiga jikin baya dumi
*ni da naga wani garwashin da yayi kankara
*jiya kankara ce ta haddasa gobara
[K One]
*ni da abin yayi yawa da murhu nayi pillow
*swimming na Faro Mai zafi but na kasa iyo
*na wuche ta kogi wani kifi ya Kira ni
*wai zaije duniyar rana ko Ina da tsani
[Mubson]
*gayawa jama’a su dinga mana uzuri
*show da daddare a’a in ba dubu darii
*Mubson da K One mun shiga 2020
*Allah kawo kudi plenty plenty

pre-hook
[K One]
*Sanyi sanyi sanyi pa na ke ji
*Sanyi sanyi sanyi pa na ke ji
Sanyi sanyi sanyi pa na ke ji
*Sanyi sanyi sanyi pa na ke ji

Hook
[Mubson]
*Ya kamani… Ya kamani… Ya kamani… Ya kamani.. Ya kamani… Ya kamani… Ya kamani… Ya kamani..

Bridge
[K One]
*Sanyi sanyi (eh mana)
*Sanyi sanyi (eh mana

the end

challenge starts ???

challenge starts ???

Leave A Reply

Your email address will not be published.