Bani ba Auren Talaka Complete Hausa Novel

0 1,681

BANI BA AUREN TALAKA COMPLETE HAUSA NOVEL.

A hankali taketa tafiya abunta acikin layin nasu yayin da taketa wuce dabar maza kuma duk inda tawuce sai samarin nan sunyi magana akanta cewar tanada Kyau, harta karasa shagon da zataje indommie tasiyo da kwai sannan takamo hanyarta tana dawowa suka fara magana, “baba gatanan fa tadawo zakaje ka taretane ka gwada sa’arka?, Yace, “wane ni baba Aini tafi karfina tanada jijidakai gatada shegen fadin rai atakaice kwarjininta bazaisa in iya tarartaba da maganar soyayya baruwana ,dariya sukasamai sunata tsokanarshi itakuma takada kanta takoma gida kodata koma tasamu Umma tana dakinta kichin tashiga tadafa indommie da kwai tawuce nata dakin,  taciro wayarta a caji tanadancin indommie inta tana chart abunta harta gamacin abincinta takora da molt sannan tafito tsakar gida tayi brosh takoma daki tayi kwanciyarta a katifarta tanata charting dasu jidda sunashan dariyarsu sunyi akan gobe zasu hadu agidansu  jidda sukarasa tattauna maganar bikin da wannan sukayi sallama kowa ya ajjiye wayarshi tareda kwanciya.
WhatsApp: 08161892123
Shiga kasannan wajen Blue Rubutun nan domin Dauko cikakken Littafin.

https://arewarulers.com/sitemap.xml

Leave A Reply

Your email address will not be published.