Batun Karin Albashin Ma’aikata
BATUN KARIN ALBASHIN MA’AIKATA
*Za Mu Shiga Yajin Aiki Ranar 6 Ga Watan Nuwamba Idan Ba A Daidaita Ba, Inji Kungiyar Kwadago
*Duk Wanda Bai Zo Aiki Ba, Ba Shi Da Albashi, Cewar Gwamnatin Tarayya
*Idan Ba Ku Biya Mu Ba, Ba Za Mu Zabe Ku Ba A 2019, Cewar Ma’aikata
Masu karatu ku yi alkalanci