Buhari Zai Fara Hutun Kwanaki 10 A London

0 131

Buhari Zai Fara Hutun Kwanaki 10 A London.
Buhari Zai Fara Hutun Kwanaki 10 A London
Shugaba Muhammad Buhari zai bar Nijeriya ranar Asabar zuwa birnin London don fara hutun kwanaki goma.
Kakakin Shugaban Kasa, Femi Adesina ya ce, a bisa tanadin tsarin mulki, Buhari na rubutawa shugabannin majalisun Dattawa da na wakilai kan hutun inda ya sanar da su cewa, Mataimakinsa, Yemi Osibanjo ne zai ci gaba da jan ragamar mulkin kasar nan.
Da fatan Allah Ya dawo da shi gida lafiya.

https://arewarulers.com/sitemap.xml

Leave A Reply

Your email address will not be published.