Cewar Obasanjo – Ko Nigeriya Ka Sace Bakomai In Dai Kai Dan APC Ne

0 387

A Wata hira ta musamman da sashen yarbanci na BBC, Tsohon Shugaban Kasar Nijeriya Olusegun Obasanjo ya magantu a kan tsohon mataimakinsa wanda a yanzu da takarar shugaban kasa a zaben 2019, Atiku Abubakar, da Kuma Akan Boko Haram da Kuma Hukumar Zabe Ta Kasa.

Leave A Reply

Your email address will not be published.