DADDY SHUWA GRAPHICS YACE BABBAN BURINSA SHINE YAZAMA SHAHARARREN MAI ZANE-ZANEN COMPUTER (GRAPHIC DESIGNER ) TARE DA BUDE MANYAN KAMFANONI

0 77

Lawal Shuwa Lawal Dan Asalin Jahar Kebbi Karamar Halimar mulki ta Kangiwa Wanda Akafi Sani da suna Daddy Shuwa Graphics matashi ne mai shekara 21, ya ce ba shi da burin da ya wuce zama babban mai harkan
zane-zane (Graphics Designer 👩‍🎨)
tare da bude manyan kamfanoni domin daukar matasa aiki.
Ya yi wa AREWA RULERS ,” bayani kan yadda yake son wannan buri nasa ya cika. Allah ya cikamasa burinsa na Alheri Ameen.

Leave A Reply

Your email address will not be published.