Dalilin Mutuwar Auren Jaruma Sadiya Kabala

Auren Jarumar KannyWood Sadiya Kabala Ya Mutu

0 718

A Yanzu kuma sai Kashi wannnan Aurwn Ya mutu maana Mijin Ya sallameta.

inda Wata jarida ta tattauna Da Mijin Ta kuma tambaye shi menene Dalilin Sakin matar tasa ya bayyana cewa

“Maza Take Kawo mini Gida, Ni kuma na sallameta.”

Sharhi

Kafin Mutuwar da kuma Yin nata Auren a kwai auren yan uwanta Masu sanaar film dake ta mutuwa.

Ko menene Yasa Auren Masu Sanaar film din ke mutuwa?

Ku bayana manaa Raayin ku A kasa

Leave A Reply

Your email address will not be published.