Dan sarkin Musulmi ya samu mumunan hadarin mota bayan ya Sha Codeine

0 454

Labarin da shigo mana yanzu daga majiyar Sahara Reporters na nuna cewa daya daga cikin yaran Sarkin Musulmi, Sultan Abubakar Sa’ad na biyu ya samu mumunan hadarin mota bayan sun debi kayan shaye-shaye na Kodin.

source:hausa.naija.ng

Leave A Reply

Your email address will not be published.