Download sabuwar wakar Hamisu Breaker-Mai tafiya

0 1,471

Download sabuwar wakar Hamisu Breaker-Mai tafiya.

Download Sabuwar wakar hamisu breaker mai suna ” Mai Tafiya ” waka mai dauke salon so da soyayya domin nishadantar da masoya a koda yaushe.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Mai tafiya ki dakata zana baki sakonni dayawa

– Sai ki kaiwa zuciya taki ni dake babu rabuwa

– Ka fadi dukkan abinda ke ranka ni dakai babu shamaki

– Inda burin jin kalamanka masu sanyi a zuciya

– Da fari dai zanyi sallama tunda zuciyata tasa naja tunga

– Kalma taso zana bayyana miki nakine sarauna kinkanga

Download Music Now

https://arewarulers.com/sitemap.xml

Leave A Reply

Your email address will not be published.