Film Ko Siyasa: Sani Danja Kenan Tareda Kwankwaso

0 188

Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Sani Musa Danja kenan a wannan hoton da ya dauka tare da tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso.

Leave A Reply

Your email address will not be published.