Fim Din Mansoor Ya Lashe Kambun Gwarzon Fina finan Harshen Hausa (AMVCA)
Fim din Mansoor Ya Lashe Kambun Gwarzon Fina finan Harshen Hausa (AMVCA) Ta Hannun Jarumi Ali Nuhu
Film din Mansoor shi ya lashe kambun gwarzon film na Harshen Hausa wato “Best indigenous movie Hausa category” a gasar African Magic Viewers Choice Award (AMVCA). Congratulations.
Ga jawabin babban jarumi kuma director.
https://instagram.com/realalinuhu/?utm_source=ig_embed&utm_campaign=embed_loading_state_control