Garabasa ga duk wani masoyin Shugaba Muhammadu Buhari

0 129


GARABASA GA DUK WANI MASOYIN SHUGABA MUHAMMADU BUHARI.

Ko kun San cewa yanzu haka an saka maqudan kudade ga duk Wanda ya bayyana wani aiki guda daya da Shugaba Muhammadu Buhari, ya fara sannan ya kammala?

Kafar Sadarwa ta “Twitter” ta hargitsi da Cecekuce tun bayan wata sanarwa da wata ma’abociyar amfani da kafar mai suna “OKE OMURHOHWO” ( @stalyf ) ta saka wata gasa ta Naira budu 20 ga duk Wanda ya bayyana aiki guda daya (1) tak da “Shugaba Buhari” ya fara daga farko kuma ya kai qarshe tun daga hawan shi mulkin Nigeria.

Wannan garabasa dai da aka saka ta sa magoya bayan “Shugaba Muhammadu Buhari” cikin halin damuwa tinda har yanzu an rasa Wanda zai bayyana aiki guda daya (1) tun daga lokacin da Shugaban ya hau gadon mulki.

Akan haka ne ake ta samun mutane dake kara kudaden su akan Wannan garabasar.

Iy yanzu haka kudaden sun kai Naira dubu dari hudu, ( 400,000).

DOMIN SAUQAQA MUKU ZIYARTAR WANNAN SHAFI MUN TANADAR MUKU DA MANHAJA WATO (APPLICATION) ZAKU IYA SAUKO DASHI ZUWA WAYOYIN KU DAGA (PLAYSTORE).

SHIGA NAN DOMIN SAUKO DASHI ZUWA WAYOYIN KU.

Download Now

https://arewarulers.com/sitemap.xml

Leave A Reply

Your email address will not be published.