GARABASA Gasar Rawa Da Zakaci $300 (N108000) Kudin Nigeria – Daga Adam A Zango

0 194

GARABASA Gasar Rawa Da Zakaci $300 (N108000) Kudin Nigeria – Daga Adam A Zango.Shahararren jarumin fina finai hausa kannywood adam a zango ya fitar da sabuwar gasa a shafinsa na instagram  wanda duk yayi nasara sai samu $300 dollars wanda a kudin Nigeria yakai kimanin N10,7100 ko kuma N10,81000. ga bayyanin jarumin.

“GASAR RAWA A KAN WAKAR (FARIN CIKI) ZAI FARA NE RANAR 3 GA WATAN AUGUST. ZA’A KAMMALA RANAR 12 GA WATAN AUGUST
.
IDAN AKAYI RAWAR ZA KUYI POSTING A ACCOUNT DINKU SANNAN KUYI TAGGING DIN #zangofarinciki_challenge

https://arewarulers.com/sitemap.xml

Leave A Reply

Your email address will not be published.