Hasashen Abinda Zai Faru Tsakanin Buhari Da Atiku A Zaben 2019

0 166

Da Farko Arewa Ta Tsakiya Muna Da Jihohi Shida 6 Harda Abuja FCT)
Cikinsu Kowa Ga Kason Da Zai Iya Samu Bisa Ga Hasashen M Inuwa MH

Jihad Niger Buhari 60% Atiku 40℅

Jihar Kogi Buhari 55℅ Atiku 45℅

Jihar Benue Atiku 85℅ Buhari 15℅

Jihar Plateau Atiku 50℅ Buhari 50℅

Jihar Nassarawa- Buhari 45℅ Atiku 55℅

Jihar Kwara Atiku 90℅ – Buhari 10℅

Birnin Tarayya Abuja Atiku 40℅ Buhari 60℅

A Arewa Ta Gabas Kuwa Itama Muna Da Jihohi Shida 6 Suma Ga Nasu Lissafin Kamar Haka..

Jihar Bauchi Buhari 65℅ Atiku 35℅

Jihar Borno Buhari 80℅ Atiku 20℅

Jihar Taraba Atiku 95℅ Buhari 5℅

Jihar Adamawa- Buhari 33℅ Atiku 67℅

Jihar Gombe Buhari 44℅ Atiku 56℅

Jihar Yobe Buhari 85℅ Atiku 15℅

A Arewa Ta Yamma Muna Da Jihohi Guda Bakwai Ne 7

Zamfara Buhari 30℅ Atiku 70℅

Jihar Sokoto Buhari 20℅ Atiku 80℅

Jihar Kaduna Buhari 50℅ Atiku 50℅

Jihad Kebbi Buhari 70℅ Atiku 30℅

Jihar Katsina Buhari 60℅ Atiku 40℅

Jihar Kano Buhari 55℅ Atiku 35℅

Jigawa Buhari 50℅ Atiku 50℅

A Kudu Ta Habas Kuwa Muna Jihohi Bihar 5 Ne

Jihar Enugu Atiku 90℅ Buhari 20℅

Jihar Imo Atiku 70℅ Buhari 30℅

Jihar Ebonyi Atiku 85℅ Buhari 15℅

Jihar Abia Atiku 90℅ Buhari 10℅

Jihar Anambra Atiku 76℅ Buhari 29℅

Kudu Maso Kudu jiha Biyarce 5 Itama

Jihar Bayelsa Atiku 96℅ Buhari 4℅

Jihar Akwa Ibom Atiku 61℅ Buhari 39

Jihar Edo Buhari 72℅ Atiku 28℅

Jihar Rivers Atiku 84℅ Buhari 16℅

Jihar Cross River Atiku 94℅ Buhari 6℅

Jihar Delta Atiku 87℅ Buhari 13℅

Kudu Ta Yamma Muna Da Jihohi Guda Shida 6

Jihar Oyo Buhari 57℅ Atiku 33℅

Jihar Ekiti Buhari 51℅ Atiku 49℅

Jihar Osun Buhari 72℅ Atiku 28℅

Jihar Ondo Buhari 54℅ Atiku 46℅

Jihar Lagos Buhari 59℅ Atiku 49℅

Jihar Ogun Atiku 60℅ Buhari 40℅

Mohammadu Buhari Na Jam’iyar APC Ya Samu Maki (Mark) Dubu Daya Da Dari Biyar da Ashirin Da Tara 1,529

Yayinda Alhaji Atiku Na Jam’iyar PDP Ya Samu Maki ( Mark) Dubu Biyu Da Dari Uku Da Shatara 2,319

Wannan Shine Ya Nuna Mana Tabbacin Shan Kayen Mohammadu Buhari Na Jam’iyar APC To Buhari Mudai Saidai Muce Allah Raka Taki Gona….

Daga Marubuci M Inuwa MH…

Leave A Reply

Your email address will not be published.