Hotuna: Dattijo Dan Shekara 70 Ya Auri Yarinaya ‘Yar Shekara 15

0 432

Magidanci a garin Lapai da ke jihar Neja, Yakubu Chanji, ya auri budurwa ‘yar shekara 15.
Jaridar DAILY NIGERIAN sun ruwaito cewa, ana kiransa Chanji ne sakamakon auri-saki da ya ke yi. Wani ya ce a iya sani na yayi aure kusan sha biyu wasu sun ce ashirin, shi dai ba ya zama da mace sai guda hudu, yana sakin wata zai karo wata.

Leave A Reply

Your email address will not be published.