Hotuna: Gidan Shekarau Ya Dinke Da Magoya Bayan Jam’iyyar APC
Tsohon Gomnan Kano Malam Ibrahim Shekarau
GIDAN SHEKARAU YA DINKE…
Ziyarar Shugaban Jam’iyyar APC na kasa Adams Oshomole Da Gwamnan kano Dr Abdullahi Umar Ganduje gidan Mal Ibrahim Shekarau don neman ya shigo Jam’iyyar sa Ta APC
Gobe ne Akesa Ran Shekarau Da Zai Bayyana Ficewarsa daga PDP Izuwa APC…..