Hotuna: Wani Balarabe Ya Yi Tattaki Daga Kasar Moroko Akan Keke Zuwa Abuja
maroko
Wani Balarabe Ya Yi Tattaki Daga Kasar Moroko Akan Keke Zuwa Abuja
Balaraben suna Yasinu Riskalai ya tabbatar da cewa ya fito ne zagayen kasa kuma daga nan Abuja zai wuce kasar Kamarun.
Kuma yana zagayen ne domin akwai wasu abubuwa a cikin kasa da yake bincike akansu.
Sannan a jikin keken akwai wasu akwatuna masu dauke da alamomi na daukar sauti hadi da abinci da dai sauran su kamar yadda ya shaidawa jama’a.



