Hotuna: Wasu Daga Masoya Nura M Inuwa kenan A Kano

0 320

Wasu kananun mawaka dake unguwar Panshekara kano, yayin bikin murnar cikar shakara ta  5 da wannan  kungiyar tasu tayi Ta Masoya babban mawakin nan Nura M Inuwa.

Sukai masa ziyara a ofishinsa dake Titin Tsohuwar BUK dake kano, kuma mawakin yaji dadin ganin yadda suka nuna soyayyarsu a gareshin inda suka dinka riguna ko wace mai dauke da harafin sunan mawaki.

Sun kai masa ziyara ranar Asabar 1 ga watan disemba

Wa`yan nan masoyan sun shiga kudin tarihi wanda ba wasu masoya da suka taba yiwa wani mawakin irin haka.

Wanda ya kirkiri wannan kungiya shine mawakinnan yusif sweeden, ya bawa usamani usee chiyaman na musamman na kungiyar.

Ga Sunayensu:-

N- Ayuba

U- Yusif Sweeden

R- Buhari Olo

A- Muazzam

M- Moseskhan

I- Isma’il

N- Abdul Manaja

U- Usamani Usee

W- Abba Dan Kasuwa

A- Suleman Feedo

Hotuna:-

Leave A Reply

Your email address will not be published.