Hotuna: Yan Boko Haram Sunji Ba dadi a Safiyar Yau
Boko Haram
Yan Boko Haram Sun Ji Ba Dadi A Safiyar Yau Lahadi A Yayin Da Suka Yi Wa Sojojin Nijeriya Kwantan Bauna A Hanyar Bama Zuwa Maiduguri
Rahotanni sun nuna cewa an kashe ‘yan Boko Haram din da dama a yayin artabun.