Hotunan Wasu Jaruman KannyWood A Shekaru Goma Dash Ka Wuce

0 830

Kamar yanda duk wani mai bibiyar kafar sada zumunta ya sani cewa yanzu haka ana nan ana cigaba da gasar saka wasu Hotuna na baya da suka wuce da akalla shekara Goma,

Sunan wannan gasar #10YearsChallenge, wannan gasa ba Najeriya kadai ake yinta ba, duk duniya ne.

Kannywood ba’a barsu a baya ba. Dan haka mun dauko muku wasu daga ciki kamar haka:

Leave A Reply

Your email address will not be published.