Jami’ar Kasar Benin Ta Karrama Ali Nuhu

ISM Adonai University - Ali Nuhu

0 236

Shahararren tauraro kuma Attajirin Masana’antar Kannywood, ya hauda wasu hotuna a wata kafar sada zumunta, ya bayyana cewa ya samu gagarumar karramawa daga wata Babbar Jami’ar Kasar Benin mai suna ISM Adonai, Jami’ar wadda ke da alaka da Jami’ar Kasar Amurka dake Jahar Florida. Ta karrama Digirin Dakta(Doctorate Degree) na girmamawa. Ta bayyana kwazo da jajircewar Ali Nuhu wajan aikinshi na shirin kwaikwayo, African films, da gudummuwar da yake badawa ga al’umma a matsayin abunda ta yi la’akari dashi wajan bashi wannan Digirin.

Leave A Reply

Your email address will not be published.