Jaruma Nafisa Abdullahi Ta Bayyana Jam’iyar Da Take Goyan Baya A Zaben 2019

0 233

Tairaruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi na da ya daga cikin taurarin Kannywood da har yanzu basu bayyana dan takarar shugaban kasa da suke goton bayaba duk da cewa da yawa daga cikin abokan aikinsu sun bi kodai shugaba Buhari ko Atiku.

Wani bawan Allah ya tambayi Nafisar ita wa take goyon baya?

Sai ta bashi amsar cewa shi take goyon baya.

Karanta yanda ta kaya tsakaninsu.

Leave A Reply

Your email address will not be published.