Kalli hoton 10yearschallenge na Bilkisu Shema
Jarumar fina-finan Hausa, Bilkisu Shema kenan a wannan hoton nata da ta dauka shekaru 10 da suka gabata da na yanzu, itama ta shiga sahun gasar saka hotunan shekaru goma da ake yi a shafukan sada zumunta. cigaba da karatu »
