Kalli Tsohon Hotunan Ado Gwanja da Matar shi Shekaru 10 Da Suka Gabata

0 893

Tauraron fina-finan Hausa, Ado Gwanja kenan a wadannan hotunan nashi daya saka a dandalinta na sada zumunta inda shima yabi sahun gasar saka hotunan shekaru goma da suka gabata da ake.

Leave A Reply

Your email address will not be published.