KannyWood: Sababbin Fina-Finan Hausa Da Suka Fita Guda 5
Fim din Hausa
Sabbabin fina finan hausa da suka fita 12/09/2018 daga kamfanunuwa daban daban dake cikin masana’antar kannywod ta najeriya.
Fina-finan sun kunshi abubuwa kamar haka, Fadakarwa nishadntarwa wa’azantarwa harma da…. dai sauransu.
GA FINA FINAN KAMAR HAKA:-
1- Kauyawa 2018
Jaruman Fim din Sun Hada Da, Jamila Nagudu, Rikadawa, Daushe, Momo, Mai Sana’a, Falalu, Bakin Wake, Da Sauransu
Shirin:- Sani Haruna Alrahuz, Shiryawa:- Bashir Mai Shadda
2- Fuska Biyu
Jaruman Su Hada Da:- Adam A Zango, Falalu A Dorayi, Jamila Nagudu, Halima Atete, Da sauransu.
Shirin:- Uk Entertaiment, Shiryawa:- Umar UK, Umarni:- Yaseen Auwal
3- Mai Kyau
Juruman Sun Hada Da:- Ali Nuhu, Fati Washa, Dadai Sauransu.
Shirin:- Nura M Inuwa, Shiryawa:- Abdul Amart Maikwashewa, Umarni:- Sadiq Mafiya
4- Wata Ruga
Jaruman Sun Hada Da:- Ali Nuhu, Barauniya, Aisha Tsamiya, Rikadawa, Dadai Sauransu.
Shirin:- Haleefa Abubakar, Shiryawa:- Nazir Dan Hajiya.
5- Mamman
Jaruman Sun Hada Da:- Ali Nuhu, Hadiza Gabon, Barauniya.
Shiryawa:- Usaman Mu’azu, Aminu Saira