Karanta amsar da Nafisa Abdullahi ta baiwa wani da yace mata Karuwa

0 708

Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi ta mayarwa wani amsar dattako bayan da ya kirata da Karuwa, bawan Allahn ya gayawa Nafisa wannan kalmane a shafinta na sada zumunta.

Saidai ta bashi amsar cewa, Na gode Allah Allah ya yi maka Albarka ya baka abinda kake nema Duniya da lahira.

Leave A Reply

Your email address will not be published.