Kashe Sojojin Najeriya Da ‘Yan Boko Haram Sukayi Alhakin ‘Yan Shi’A Ne:- Sheikh Abduljabbar

0 220

Kashe sojojin najeriya da ‘yan boko haram sukayi alhakin ‘yan Shi’a Ne:- Sheikh Abduljabbar

Bance ina murna ba, bana kuma goyon bayan Wanda yake murna, kashe sojojin da ‘yan boko haram sukayi wallahi summa tallahi, alhakin ‘yan Shi’ane.

Koda kirista Ne kakashi suddan haka kawai, Allah bazai barkaba saboda shima halittane na Allah, balanta na Musulmi don kawai suna ra’ayinsu, babu kuma inda akace don mutum baibi tsarin bature ba aka kasheshi hakanan.
.
Sheikh Abduljabbar Kano.

Leave A Reply

Your email address will not be published.