Kimanin Maguzawa 200 Sun Musulunta A Jihar Kano

0 105

MUSULUNCI YA SAMU KARUWA

Kimanin Maguzawa 200 Sun Musulunta A Jihar Kano

A yau Juma’a Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje, tare da dan takarar Sanatan Kano ta Tsakiya Dr Ibrahim Shekarau (Sardaunan Kano), da kuma Sheikh (Dr) Muhammad Kabir Haruna Gombe sun jagoranci musuluntar da Maguzawa 200 karkashin gidauniyar ‘Ganduje Foundation’.

Leave A Reply

Your email address will not be published.