Ko Kunsan Abinda Nuhu Gudaji Yake Neman Barowa Kansa?

0 295

DAGASKE ZAI IYA?

Shahararren sanatan nan wanda ake cewa bai iya turanci ba yan neman barowa kansa aiki inda yake cewa shugaba buhari:-

Jama’a ku saurari Hon. Muhammad Gudaji Kazaure yana kira ga shugaba Buhari cewa ya bashi umarni a hadashi da sojoji da ‘yan sanda zai jagorancisu zasu shiga jejin Sambisa su yaki ‘yan ta’adda

Gudaji Kazaure yace shi tsohon mafarauci ne maharbi, zai gayyata ‘yan uwansa mafarauta su hadu da sojoji da ‘yan sanda su tunkari ‘yan ta’adda a jejin sambisa.

Amma gaskiya ni kam ya burgeni.

Video Player

Leave A Reply

Your email address will not be published.