Kyawawan Hotunan Rahama Sadau

0 449

Rahama Sadau ta kasance tsohuwar jarumar Kannywood wacce aka kora daga wasan Hausa, bayan ta fito a wani kasetin waka na bidiyo ta sigar soyayya tare da Classic Q inda aka zarge ta da rungumar mawakin.


Kalli kyawawan hotunan jarumar mai karya zuciya a kasa.

1. Furanni na da kyau kuma kamshi, kyakkyawa Rahama Sadau.


2. Lokuta da dama, kyawu kan zama karfin gwiwa da tsari. A wannan hotunan mun yarda da jarumar wacce bata taba bari mafarkinta ya wuce ba tare da ya zamo gaskiya ba.

3. Tana hangen mafarkinta kuma har yanzu kyawunta ya wuce kima


4. Kamar yadda sunan kungiyar ihsaninta yake “Ray of Hope,” wato cikar buri mallama Sadau ta kasance cikar buri ga ko wacce mace da ta taba fuskantar suka.

5. Ku yarda ko karku yarda shekarun wannan kyakkyawar jarumar 23.

6. Iya ado, tsari, hali, le’be, komai game da Rahama Sadau ya kasance mai kyau.
7. Mai Kyau. Arewa
8. Daga kallo daya, wanene bazai biya miliyoyi ba kawai don ya saurari tunaninta na dan wasu mintoci kalilan da kuma burin zuciya

https://arewarulers.com/sitemap.xml

Leave A Reply

Your email address will not be published.