Mace Me Kyau: Amfani Da Rashin Amfanin Auren Mace Me Kyau

0 299

AUREN MACE MAI KYAU

MAFI YAWAN MATSALOLIN AURE AN FI SAMU DAGA MATA KYAWAWA…

Mafi yawan matsalolin aure
anfi samu da mata masu kyau,
duk matar da tayi aure da
yawa, zaka ga macece mai
kyau, duk wanda ya auri mace
mai kyau za kaga yana samun
matsala da yawa, nazarin mu
ya nuna mana mata masu
kyau, sunfi kawo matsala a
aure, mai yasa haka ?(Mal. Aminu Ibrahim Daurawa).

Karin Bayani:
Mafiyawancin lokuta idan
mutum yananeman aure
baineman zafin allah saidai
san zuciyarsa, sai kawai mu ce bari mu aureta ai tana da kyau.

Ai ta sawa ce a gaban mota. Bama la’akari da addini da wasu qarko na wasu abubuwa. Ko wane miji yana so ya nemawa ‘ya’yansa uwa ta gari.

So sai kawai mu bi kyau, kuma idan ka aurota sai tai ta yin abin da taga dama. Ita tana tutiyar daman kafin ka aureta tana da masoya da yawa, sbda haka idan ma ka sake ta ai tana da masoya. Haka zatai ta baka matsaloli.

Wanda ko Annabi S.A.W ma cewa yayi “…

Na umarceku daku auri mai Addini…”
Ya ‘yan uwana mata da maza ya kamata mu gyara.
KO ME ZAKU IYA CEWA GAME DA HAKAN?
Allah ka Azurta mu da Mata Na Gari.

#Ameen…

Leave A Reply

Your email address will not be published.