Mawaki Rarara Yasa Gasar Rawa Tare Da Kyautar Mota
Rarara
Mawaki dauda kahutu rarara yasa gasar rawa mai suna ” Buhari Dodar (Challenge).
Wannan Wata Gasace da kaf kannywood ba a taba sa irinta ba daga kamfani Rarara Multimedia.
GASAR za’a fara tane ranar jumma’a 12th ga watan oktoba 2018.
Rukunin Da Sukai Na Daya -Za Abasu Mota
Rukunin Da Sukai Na Biyu -Za’a Basu Keke Napep
Na Uku Kuma -Za’a Basu Lifan Wato Mashin
Group bakwai wanda ba suyi nasara ba a cikin group goma kowannensu zai samu dubu hamsin.
Ita wannan wakar da za ai wannan gasar muna nan zamu kawo muku ita yau insha Allahu.
Idan kukayi wannan gasar zakuje shafin Instagram kuyi tag #Rarara_Baba_Buhari_Dodar
Sanarwa daga bakin Engineer MUNTARI SAGIR M/Fashi.