Mawakin Mata Ado Gwanja Zai Angwance

Ado Gwanja

0 818

Mawakin mata Ado Gwanja Zai Angwance

Mawakin mata Ado Isah Gwanja zai angwance shi da Sahibarsa Maimunatu a ranar 13 ga watan october, Masoyan sun dade suna soyewa wanda takai har Gwanjan da kansa yayi mata waka.

Ado Gwanja dai mawaki ne wanda tauraruwarsa take haskawa musamman a wannan lokacin, yayi fice a wakkokin mata. Baya ga waka Gwanja yakan fito a matsayin Jarumi acikin fina-finai.

Zamu iya cewa maimuna itace mai sa’ar da ta sace zuciyar mawakin.

Leave A Reply

Your email address will not be published.