Muhawara: Shin Tsakanin Gidan Amarya Dana Ango Wanne Sukafi Kashe Kudi Yayin Biki?

0 423

Sabuwar Muhawara Data Karade Social Network Wato (Yanar Gizo) Shin Tsakanin Gidan Ango da na Amarya wanne yafi Kashe Kudi Lokacin biki?

 

 

Shin Mene Ra’ayin ka Game da wannan Muhawara, Ku Aji Comment din Ku..

 

Leave A Reply

Your email address will not be published.