[Music] Hamisu Breaker – Ummee Sarauniya
Download Free Hamisu Breaker – Ummee Sarauniya music
Sabuwar wakar Hamisu breaker kenan mai suna ” Ummee sarauniya ” waka
inda yake wake wata masoyiyarsa umme dare da yaban ta .
GA KADAN DAGA CIKIN BAITOCIN WAKAR
-Ummee sarauniya
sanyin idaniya ce
karki manta kauna tana biyata
dan Allah gimbiya ki juya
na taso da zantukana soyayya,
tasan ya inata kuka re da murya,
wanda yajini sai yacanemun menene ,
ni nasan aabunda raina yakeyi