MUSIC: Salim Smart – Makahon So

0 4,379

Sabuwar Wakar Salim Smart mai suna ” Makahon So ” To kuna ina masoya kuzo ga sabuwa daga bakin salim smart mawaki kuma makadi .

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Kwarai so makaho ne

– Ya shiga zuci yayi zaune

– Ya mai dani maraya ne nakasa shiga cikin mutane

– Tan baya nakewa kaina

– Taya akayi na dimauta

– Abinda zai faranta raina ko guda yini na ganta

Leave A Reply

Your email address will not be published.