MUSIC: Salim smart – Soyayyata dake

0 4,237
salim smart

Sabuwar Wakar Salim Smart mai suna ” Soyayyata Dake ” To kuna ina masoya kuzo kuji mai salim yazo dashi a cikin wakar tasa domin jin dadinku.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Zabina ne gashinan

– Na fada soyayyata dake

– Har abada nima nazan barki ba

– Sonki ya zama hasken zuciya

– Bayake nasanar miki gimbiya

– A guna ke kika zam sarauniya

– Mai kyan kamanni adon idaniya

Leave A Reply

Your email address will not be published.