[Music] Umar M Shareef – Asiya latest Song
Download Free Umar M Shareef - Asiya Music
Sabuwa wakar shahararren jarumin Umar M Shareef wanda ya rerata cikin wani sabon album dinsa wannan waka ta ji kalaman soyayya wanda shafinmu hausaloaded.com ya fahimci kuna marhaba da zuwan wannan waka ,ku saurareta.
Kadan daga baitocin wakar….
Kadan daga baitocin wakar….
-Inka Ga naci ado na caba kwaliya nayi shine don Asiya
-Inka Ga walwala a fuskata da dariya waye sili Asiya
-soyayya ce muke bil haqi da gaske tun daga kokon zuciya.
-Rana ta aure Allah ya kaimu in zamo nine angon Asiya
Bari na farku a haka sai ku saukar da waka,kada ka bari a baka labari.
-soyayya ce muke bil haqi da gaske tun daga kokon zuciya.
-Rana ta aure Allah ya kaimu in zamo nine angon Asiya
Bari na farku a haka sai ku saukar da waka,kada ka bari a baka labari.