Music: Umar M Shareef – Ba Rabuwa (Mujadala)
Free Download Music Umar M Shareef
Albishirinku ma’abota ziyarar shafin Arewarulers.com a yau mun kawo muku wakar fasihin mawaki nan wato umar m shareef mai suna “Ba Rabuwa” wannan wakar dai remark ce a hausance maimaitawa wanda a rubutawa yakubu muhammad amma yanzu shi umar m shareef ya sake maimaita rera wakar a cikin fim din da sunkayi remark wato “Mujaddala remark”.
Wanda anka sanya sababbin jarumai wanda sun hada da:-
Umar m shareef
Abdul m shareef
Shamsu dan iya
Maryam yahya
Balkisu abdullahi
Da dai sauransu.
Wanda anka sanya sababbin jarumai wanda sun hada da:-
Umar m shareef
Abdul m shareef
Shamsu dan iya
Maryam yahya
Balkisu abdullahi
Da dai sauransu.