[Music] Umar M Shareef – Mujadala

0 949

[Music] Umar M Shareef -MujadalaSabuwar wakar umar m shareef mai suna ” Mujadala ” domin nishadantar daku masoya wakokin hausa.
Nasan kunsan ai nihin wakar wannan kuma mawaki umar ne yayi remake dinta a cikin fim din Mujadala remake wanda kamfanin maishadda investement suka dauki nauyinsa tare da Hadin guiwar sarki ali nuhu.
Fim din yana dauke da manyan jarumai maza da mata.
Umar m shareef, Abdul M Shareef, Maryam yahya, Bilkisu Abdullahi da dai sauransu.
Wannan Fim mai suna mujadala remake za a fara haskashi ranar ashirin da biyu ga watan agusta ranar Sallah.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Lai lai lakanin kauna arerere.  bankwana makashin bage arerere
– Ga yan mata zanmuku taffa
– Ai kaddara tariga da rigi fata
– Dole da antadda zamani aga mata
Audio Player

https://arewarulers.com/sitemap.xml

Leave A Reply

Your email address will not be published.