Naira Milyan Dari Uku 300M Suka Kashe Domin Batama Ganduje Suna

0 653

Naira Milyan Dari Uku 300M Suka Kashe Domin Batama Ganduje Suna…..

Daga M Inuwa MH

To Ya Muka Iya Aikinmu Ne Dolene Muyi Bincike Domin Gano Gaskiya

Idan Zaku iya tunawa Jiya Na Baku Labarin Wasu Mutun Uku 3 Madauka Nauyin Bidiyon Batama gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje Suna Bincikenmu Ya Tabbatar Mana Da Cewa Wannan Bidiyon Na Ganduje Canja Masa Fasali Akayi Domin Batama Ganduje Siyasarsa Ta Tsawon Shekara Da Shekaru Wani Bawan Allah Dake Cikin Tawagar Wa’Yanda Suka Kirkiri Bidiyon Na Ganduje Ya Bayyana Mana Cewa Wallahi Tallahi Wannan Bidiyon Na Gwamna Ganduje Mune Muka Kirkireshi Ta Hanyar Canjama Bidiyon Fassali Domin Biyan Bukatar Wasu Yan Siyasa Mutun Uku…

Mutane Uku 3 Daya Daga Jihar Zamfara Jigo A Jam’iyar APC Yanzu Haka…

Daya Daga Kano Jigo A Siyasar Cikin Gidan Buhari Daga Jihar Kano.

Daya Kuma Ba Kwararran Dan Siyasa Bane Amma Yana Rike Da Wata ma’aikata A Gwamnatin APC Daga Jihar Kano shima…

Wa’yannan Yan Siyasa Basu Da Wani Buri Face Na Kwace Tikitin Takara A Hannun Gwamna Ganduje Kafin Shatakwas 18 Ga Wannan Wata Da Muke Ciki Domin Ranar Shatakwas Dinne Jam’iyar APC zata Rufe Kofarta Ga kowanne Dan Takara…

Wannan Bawan Allah Yace Dashi Cikin wa’yanda Suk Hada Komai Na Bidiyon Amma Sukaci Amanarsa Suka Yaudareni Yace Yanzu Haka Dai An Biya Sauran Yan Uwan Nasa Naira Milyan Dari Uku 300m amma Yace Ko Sisi Basu Bashi Ba Haka Yasa Ya Dauki Damarar Tona Asirinsu

Yadda Zaku Gane Wannan Bidiyon Canja Masa Fassali Akayi Kwanan Wata Da Banbanci Ajikin Bidiyoyin Amma Hannun Mai Mika Kudin Ya Nuna Riga Dayace Haka Ya Tabbatar Mana Cewa Anyi Anfani Da hannun Mutun Dayane Wajen Canja Fassali Ga wannan Bidiyon Wato Hoto Mai Motsi Acikin Bidiyon Na Biyu Zakuji Ana magana Harma Ana Bawa Gwamna Umarni Wanda Hakan Ya Nuna masu Sarrafa Bidiyon Basu Kwareba Wajen Shirya Wasan Kwaikwayo…

Bazaku Gane Hakaba Dole Saimun Cire Son Zuciya Tare Da Cire A Kidar Siyasa Da Saka Akidar Neman Gaskiya A Gabanmu koda Kuwa Akan Dan Adawa Take Wato Kamar Yadda Na Cire A Rains Tsakani Da Allah Zanyi Bincike Kuma Zan Bayyana Gaskiyar Mai Gaskiya A Cikin Lamarin Domin Kowa Yasan Nida Ganduje Ba Shiri Mukeba Hasalima Nida Kaina Na Fito Filli Na Bayyana Cewa Bana Ra’ayin Ganduje Amma Fa haka Bazai Hanani Fadan Gaskiya ba….

Akwai magana A Rubutu Na Uku3

#Mikiya

Leave A Reply

Your email address will not be published.